Tehran (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana alakar da ke tsakanin Iran da Hizbullah a matsayin wani lamari na akida, inda ya ce za a tattauna batun makamin bijirewa a lokacin da sojojin kasar Labanon suka samu cikakken goyon baya don tunkarar gwamnatin mamaya.
Lambar Labari: 3487553 Ranar Watsawa : 2022/07/16